Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 130 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَمَن يَرۡغَبُ عَن مِّلَّةِ إِبۡرَٰهِـۧمَ إِلَّا مَن سَفِهَ نَفۡسَهُۥۚ وَلَقَدِ ٱصۡطَفَيۡنَٰهُ فِي ٱلدُّنۡيَاۖ وَإِنَّهُۥ فِي ٱلۡأٓخِرَةِ لَمِنَ ٱلصَّٰلِحِينَ ﴾
[البَقَرَة: 130]
﴿ومن يرغب عن ملة إبراهيم إلا من سفه نفسه ولقد اصطفيناه في﴾ [البَقَرَة: 130]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma wane ne yake gudu daga aƙidar Ibrahim, face wanda ya jahilta ga ransa? Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun zaɓe shi, a cikin duniya, kuma lalle ne shi, a cikin Lahira, haƙiƙa, yana daga salihai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wane ne yake gudu daga aƙidar Ibrahim, face wanda ya jahilta ga ransa? Kuma lalle ne, haƙiƙa, Mun zaɓe shi, a cikin duniya, kuma lalle ne shi, a cikin Lahira, haƙiƙa, yana daga salihai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma wãne ne yake gudu daga aƙĩdar Ibrãhĩm, fãce wanda ya jãhilta ga ransa? Kuma lalle ne, haƙĩƙa, Mun zãɓe shi, a cikin dũniya, kuma lalle ne shi, a cikin Lãhira, haƙĩƙa, yana daga sãlihai |