Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 141 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿تِلۡكَ أُمَّةٞ قَدۡ خَلَتۡۖ لَهَا مَا كَسَبَتۡ وَلَكُم مَّا كَسَبۡتُمۡۖ وَلَا تُسۡـَٔلُونَ عَمَّا كَانُواْ يَعۡمَلُونَ ﴾
[البَقَرَة: 141]
﴿تلك أمة قد خلت لها ما كسبت ولكم ما كسبتم ولا تسألون﴾ [البَقَرَة: 141]
Abubakar Mahmood Jummi Waccan, wata al'umma ce, ta riga ta shige, suna da abin da suka sana'anta kuma kuna da abin da kuka sana'anta kuma ba a tambayar ku daga abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waccan, wata al'umma ce, ta riga ta shige, suna da abin da suka sana'anta kuma kuna da abin da kuka sana'anta kuma ba a tambayar ku daga abin da suka kasance suna aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Waccan, wata al'umma ce, tã riga ta shige, suna da abin da suka sana'anta kuma kuna da abin da kuka sana'anta kuma bã a tambayar ku daga abin da suka kasance suna aikatãwa |