Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 158 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿۞ إِنَّ ٱلصَّفَا وَٱلۡمَرۡوَةَ مِن شَعَآئِرِ ٱللَّهِۖ فَمَنۡ حَجَّ ٱلۡبَيۡتَ أَوِ ٱعۡتَمَرَ فَلَا جُنَاحَ عَلَيۡهِ أَن يَطَّوَّفَ بِهِمَاۚ وَمَن تَطَوَّعَ خَيۡرٗا فَإِنَّ ٱللَّهَ شَاكِرٌ عَلِيمٌ ﴾
[البَقَرَة: 158]
﴿إن الصفا والمروة من شعائر الله فمن حج البيت أو اعتمر فلا﴾ [البَقَرَة: 158]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne Safa da Marwa* suna daga wuraren ibadar Allah, to, wanda ya yi hajin ¦aki ko kuwa ya yi Umra, to, babu laifi a kansa ga ya yi ɗawafi gare su, su biyu. Kuma wanda ya ƙara yin wani aikin alheri to, lalle ne Allah Mai godiya ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Safa da Marwa suna daga wuraren ibadar Allah, to, wanda ya yi hajin ¦aki ko kuwa ya yi Umra, to, babu laifi a kansa ga ya yi ɗawafi gare su, su biyu. Kuma wanda ya ƙara yin wani aikin alheri to, lalle ne Allah Mai godiya ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne Safã da Marwa suna daga wurãren ibãdar Allah, to, wanda ya yi hajin ¦ãki kõ kuwa ya yi Umra, to, bãbu laifi a kansa ga ya yi ɗawãfi gare su, su biyu. Kuma wanda ya ƙãra yin wani aikin alhẽri to, lalle ne Allah Mai gõdiya ne, Masani |