Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 13 - طه - Page - Juz 16
﴿وَأَنَا ٱخۡتَرۡتُكَ فَٱسۡتَمِعۡ لِمَا يُوحَىٰٓ ﴾
[طه: 13]
﴿وأنا اخترتك فاستمع لما يوحى﴾ [طه: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Ni na zaɓe ka. Sai ka saurara ga abin da ake yin wahayi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ni Na zaɓe ka. Sai ka saurara ga abin da ake yin wahayi |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Nĩ Nã zãɓe ka. Sai ka saurãra ga abin da ake yin wahayi |