Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 14 - طه - Page - Juz 16
﴿إِنَّنِيٓ أَنَا ٱللَّهُ لَآ إِلَٰهَ إِلَّآ أَنَا۠ فَٱعۡبُدۡنِي وَأَقِمِ ٱلصَّلَوٰةَ لِذِكۡرِيٓ ﴾
[طه: 14]
﴿إنني أنا الله لا إله إلا أنا فاعبدني وأقم الصلاة لذكري﴾ [طه: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle, Ni Ni ne Allah. Babu abin bautawa face Ni. Sai ka bauta Mini, kuma ka tsayar da salla domin tuna Ni |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle, Ni Ni ne Allah. Babu abin bautawa face Ni. Sai ka bauta Mini, kuma ka tsayar da salla domin tuna Ni |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle, Nĩ Ni ne Allah. Bãbu abin bautawa fãce Ni. Sai ka bauta Mini, kuma ka tsayar da salla dõmin tuna Ni |