Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 81 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَلِسُلَيۡمَٰنَ ٱلرِّيحَ عَاصِفَةٗ تَجۡرِي بِأَمۡرِهِۦٓ إِلَى ٱلۡأَرۡضِ ٱلَّتِي بَٰرَكۡنَا فِيهَاۚ وَكُنَّا بِكُلِّ شَيۡءٍ عَٰلِمِينَ ﴾
[الأنبيَاء: 81]
﴿ولسليمان الريح عاصفة تجري بأمره إلى الأرض التي باركنا فيها وكنا بكل﴾ [الأنبيَاء: 81]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma (Muka hore) wa Sulaiman iska mai tsananin bugawa, tana gudana da umuruinsa zuwa ga ƙasar nan wadda Muka sanya albarka a cikinta. Kuma Mun kasance Masana ga dukkan Kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma (Muka hore) wa Sulaiman iska mai tsananin bugawa, tana gudana da umuruinsa zuwa ga ƙasar nan wadda Muka sanya albarka a cikinta. Kuma Mun kasance Masana ga dukkan Kome |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma (Muka hõre) wa Sulaimãn iska mai tsananin bugãwa, tanã gudãna da umuruinsa zuwa ga ƙasar nan wadda Muka sanya albarka a cikinta. Kuma Mun kasance Masana ga dukkan Kõme |