×

Kuma lalle ne kunã da abin lũra a cikin dabbõbin ni'imõmi Munã 23:21 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Mu’minun ⮕ (23:21) ayat 21 in Hausa

23:21 Surah Al-Mu’minun ayat 21 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 21 - المؤمنُون - Page - Juz 18

﴿وَإِنَّ لَكُمۡ فِي ٱلۡأَنۡعَٰمِ لَعِبۡرَةٗۖ نُّسۡقِيكُم مِّمَّا فِي بُطُونِهَا وَلَكُمۡ فِيهَا مَنَٰفِعُ كَثِيرَةٞ وَمِنۡهَا تَأۡكُلُونَ ﴾
[المؤمنُون: 21]

Kuma lalle ne kunã da abin lũra a cikin dabbõbin ni'imõmi Munã shãyar da ku daga abin da yake a cikinsu, kuma kunã da a cikinsu abũbuwan amfãni* mãsu yawa, kuma daga gare su kuke cĩ

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وإن لكم في الأنعام لعبرة نسقيكم مما في بطونها ولكم فيها منافع, باللغة الهوسا

﴿وإن لكم في الأنعام لعبرة نسقيكم مما في بطونها ولكم فيها منافع﴾ [المؤمنُون: 21]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma lalle ne kuna da abin lura a cikin dabbobin ni'imomi Muna shayar da ku daga abin da yake a cikinsu, kuma kuna da a cikinsu abubuwan amfani* masu yawa, kuma daga gare su kuke ci
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle ne kuna da abin lura a cikin dabbobin ni'imomi Muna shayar da ku daga abin da yake a cikinsu, kuma kuna da a cikinsu abubuwan amfani masu yawa, kuma daga gare su kuke ci
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle ne kunã da abin lũra a cikin dabbõbin ni'imõmi Munã shãyar da ku daga abin da yake a cikinsu, kuma kunã da a cikinsu abũbuwan amfãni mãsu yawa, kuma daga gare su kuke cĩ
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek