Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 39 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿قَالَ رَبِّ ٱنصُرۡنِي بِمَا كَذَّبُونِ ﴾
[المؤمنُون: 39]
﴿قال رب انصرني بما كذبون﴾ [المؤمنُون: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ya Ubangijina! Ka taimake ni saboda sun ƙaryata ni |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ya Ubangijina! Ka taimake ni saboda sun ƙaryata ni |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ya Ubangijĩna! Ka taimake ni sabõda sun ƙaryatã ni |