Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 38 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿إِنۡ هُوَ إِلَّا رَجُلٌ ٱفۡتَرَىٰ عَلَى ٱللَّهِ كَذِبٗا وَمَا نَحۡنُ لَهُۥ بِمُؤۡمِنِينَ ﴾
[المؤمنُون: 38]
﴿إن هو إلا رجل افترى على الله كذبا وما نحن له بمؤمنين﴾ [المؤمنُون: 38]
Abubakar Mahmood Jummi Bai zama kowa ba face namiji, ya ƙirƙira ƙarya ga Allah, kuma ba mu zama, saboda shi, masu imani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Bai zama kowa ba face namiji, ya ƙirƙira ƙarya ga Allah, kuma ba mu zama, saboda shi, masu imani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Bai zama kõwa ba fãce namiji, ya ƙirƙira ƙarya ga Allah, kuma ba mu zama, sabõda shi, mãsu ĩmãni ba |