Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 86 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿قُلۡ مَن رَّبُّ ٱلسَّمَٰوَٰتِ ٱلسَّبۡعِ وَرَبُّ ٱلۡعَرۡشِ ٱلۡعَظِيمِ ﴾ 
[المؤمنُون: 86]
﴿قل من رب السموات السبع ورب العرش العظيم﴾ [المؤمنُون: 86]
| Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Wane ne Ubangijin sammai bakwai kuma Ubangijin Al'arshi mai girma  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Wane ne Ubangijin sammai bakwai kuma Ubangijin Al'arshi mai girma  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Wãne ne Ubangijin sammai bakwai kuma Ubangijin Al'arshi mai girma  |