Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 42 - النور - Page - Juz 18
﴿وَلِلَّهِ مُلۡكُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۖ وَإِلَى ٱللَّهِ ٱلۡمَصِيرُ ﴾
[النور: 42]
﴿ولله ملك السموات والأرض وإلى الله المصير﴾ [النور: 42]
Abubakar Mahmood Jummi Mulkin sammai da ƙasa ga Allah kawai yake, kuma zuwa ga Allah makoma take |
Abubakar Mahmoud Gumi Mulkin sammai da ƙasa ga Allah kawai yake, kuma zuwa ga Allah makoma take |
Abubakar Mahmoud Gumi Mulkin sammai da ƙasa ga Allah kawai yake, kuma zuwa ga Allah makõma take |