Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 43 - النور - Page - Juz 18
﴿أَلَمۡ تَرَ أَنَّ ٱللَّهَ يُزۡجِي سَحَابٗا ثُمَّ يُؤَلِّفُ بَيۡنَهُۥ ثُمَّ يَجۡعَلُهُۥ رُكَامٗا فَتَرَى ٱلۡوَدۡقَ يَخۡرُجُ مِنۡ خِلَٰلِهِۦ وَيُنَزِّلُ مِنَ ٱلسَّمَآءِ مِن جِبَالٖ فِيهَا مِنۢ بَرَدٖ فَيُصِيبُ بِهِۦ مَن يَشَآءُ وَيَصۡرِفُهُۥ عَن مَّن يَشَآءُۖ يَكَادُ سَنَا بَرۡقِهِۦ يَذۡهَبُ بِٱلۡأَبۡصَٰرِ ﴾
[النور: 43]
﴿ألم تر أن الله يزجي سحابا ثم يؤلف بينه ثم يجعله ركاما﴾ [النور: 43]
Abubakar Mahmood Jummi Ashe, ba ka gani ba, lalle ne Allah Yana kora girgije, sa'an nan kuma Ya haɗa a tsakaninsa sa'an nan kuma Ya sanya shi mai hauhawar juna? Sai ka ga ruwa yana fita daga tsattsakinsa, kuma Ya saukar daga waɗansu duwatsu a cikinsa na ƙanƙara daga sama, sai ya samu wanda Yake so da shi, kuma Ya karkatar da shi daga barin wanda Yake so. Hasken walƙiyarsa Yana kusa ya tafi da gannai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe, ba ka gani ba, lalle ne Allah Yana kora girgije, sa'an nan kuma Ya haɗa a tsakaninsa sa'an nan kuma Ya sanya shi mai hauhawar juna? Sai ka ga ruwa yana fita daga tsattsakinsa, kuma Ya saukar daga waɗansu duwatsu a cikinsa na ƙanƙara daga sama, sai ya samu wanda Yake so da shi, kuma Ya karkatar da shi daga barin wanda Yake so. Hasken walƙiyarsa Yana kusa ya tafi da gannai |
Abubakar Mahmoud Gumi Ashe, ba ka ganĩ ba, lalle ne Allah Yanã kõra girgije, sa'an nan kuma Ya haɗa a tsakãninsa sa'an nan kuma Ya sanya shi mai hauhawar jũna? Sai ka ga ruwa yanã fita daga tsattsakinsa, kuma Ya saukar daga waɗansu duwãtsu a cikinsa na ƙanƙarã daga sama, sai ya sãmu wanda Yake so da shi, kuma Ya karkatar da shi daga barin wanda Yake so. Hasken walƙiyarsa Yanã kusa ya tafi da gannai |