Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 41 - النور - Page - Juz 18
﴿أَلَمۡ تَرَ أَنَّ ٱللَّهَ يُسَبِّحُ لَهُۥ مَن فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ وَٱلطَّيۡرُ صَٰٓفَّٰتٖۖ كُلّٞ قَدۡ عَلِمَ صَلَاتَهُۥ وَتَسۡبِيحَهُۥۗ وَٱللَّهُ عَلِيمُۢ بِمَا يَفۡعَلُونَ ﴾
[النور: 41]
﴿ألم تر أن الله يسبح له من في السموات والأرض والطير صافات﴾ [النور: 41]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ba ka gani ba (cewa) lalle ne Allah, Wanda yake a cikin sammai da ƙasa suna yi Masa tasbihi, kuma tsuntsaye suna masu sanwa, kowane lalle ya san sallarsa da tasbihinsa kuma Allah Masani ne ga abin da suke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba ka gani ba (cewa) lalle ne Allah, Wanda yake a cikin sammai da ƙasa suna yi Masa tasbihi, kuma tsuntsaye suna masu sanwa, kowane lalle ya san sallarsa da tasbihinsa kuma Allah Masani ne ga abin da suke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba ka gani ba (cẽwa) lalle ne Allah, Wanda yake a cikin sammai da ƙasa sunã yi Masa tasbĩhi, kuma tsuntsaye sunã mãsu sanwa, kõwane lalle ya san sallarsa da tasbĩhinsa kuma Allah Masani ne ga abin da suke aikatãwa |