Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 10 - الفُرقَان - Page - Juz 18
﴿تَبَارَكَ ٱلَّذِيٓ إِن شَآءَ جَعَلَ لَكَ خَيۡرٗا مِّن ذَٰلِكَ جَنَّٰتٖ تَجۡرِي مِن تَحۡتِهَا ٱلۡأَنۡهَٰرُ وَيَجۡعَل لَّكَ قُصُورَۢا ﴾
[الفُرقَان: 10]
﴿تبارك الذي إن شاء جعل لك خيرا من ذلك جنات تجري من﴾ [الفُرقَان: 10]
Abubakar Mahmood Jummi Albarka ta tabbata ga wanda idan Ya so, Ya sanya maka mafi alheri daga wannan (abu): gonaki, ƙoramu na gudana daga ƙarƙashinsu, kuma Ya sanya maka manyan gidaje |
Abubakar Mahmoud Gumi Albarka ta tabbata ga wanda idan Ya so, Ya sanya maka mafi alheri daga wannan (abu): gonaki, ƙoramu na gudana daga ƙarƙashinsu, kuma Ya sanya maka manyan gidaje |
Abubakar Mahmoud Gumi Albarka ta tabbata ga wanda idan Ya so, Yã sanya maka mafi alhẽri daga wannan (abu): gõnaki, ƙõramu na gudãna daga ƙarƙashinsu, kuma Ya sanya maka manyan gidãje |