×

wanda Yake da mulkin sammai da ƙasa kuma bai riƙi abin haihuwa 25:2 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Furqan ⮕ (25:2) ayat 2 in Hausa

25:2 Surah Al-Furqan ayat 2 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 2 - الفُرقَان - Page - Juz 18

﴿ٱلَّذِي لَهُۥ مُلۡكُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ وَلَمۡ يَتَّخِذۡ وَلَدٗا وَلَمۡ يَكُن لَّهُۥ شَرِيكٞ فِي ٱلۡمُلۡكِ وَخَلَقَ كُلَّ شَيۡءٖ فَقَدَّرَهُۥ تَقۡدِيرٗا ﴾
[الفُرقَان: 2]

wanda Yake da mulkin sammai da ƙasa kuma bai riƙi abin haihuwa ba, kuma abõkin tãrayya bai kasance a gare Shi ba a cikin mulkin Sa kuma Ya halitta dukan kowane abu, sa'an nan Ya ƙaddara shi ƙaddarãwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: الذي له ملك السموات والأرض ولم يتخذ ولدا ولم يكن له شريك, باللغة الهوسا

﴿الذي له ملك السموات والأرض ولم يتخذ ولدا ولم يكن له شريك﴾ [الفُرقَان: 2]

Abubakar Mahmood Jummi
wanda Yake da mulkin sammai da ƙasa kuma bai riƙi abin haihuwa ba, kuma abokin tarayya bai kasance a gare Shi ba a cikin mulkin Sa kuma Ya halitta dukan kowane abu, sa'an nan Ya ƙaddara shi ƙaddarawa
Abubakar Mahmoud Gumi
wanda Yake da mulkin sammai da ƙasa kuma bai riƙi abin haihuwa ba, kuma abokin tarayya bai kasance a gare Shi ba a cikin mulkinSa kuma Ya halitta dukan kowane abu, sa'an nan Ya ƙaddara shi ƙaddarawa
Abubakar Mahmoud Gumi
wanda Yake da mulkin sammai da ƙasa kuma bai riƙi abin haihuwa ba, kuma abõkin tãrayya bai kasance a gare Shi ba a cikin mulkinSa kuma Ya halitta dukan kowane abu, sa'an nan Ya ƙaddara shi ƙaddarãwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek