Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 135 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿إِنِّيٓ أَخَافُ عَلَيۡكُمۡ عَذَابَ يَوۡمٍ عَظِيمٖ ﴾
[الشعراء: 135]
﴿إني أخاف عليكم عذاب يوم عظيم﴾ [الشعراء: 135]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne ni, ina ji muku tsoron azabar wani yini mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne ni, ina ji muku tsoron azabar wani yini mai girma |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne nĩ, inã ji muku tsõron azãbar wani yini mai girma |