Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 136 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿قَالُواْ سَوَآءٌ عَلَيۡنَآ أَوَعَظۡتَ أَمۡ لَمۡ تَكُن مِّنَ ٱلۡوَٰعِظِينَ ﴾
[الشعراء: 136]
﴿قالوا سواء علينا أوعظت أم لم تكن من الواعظين﴾ [الشعراء: 136]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Daidai ne a kanmu: Ka yi wa'azi ko ba ka kasance daga masu wa'azi ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Daidai ne a kanmu: Ka yi wa'azi ko ba ka kasance daga masu wa'azi ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Daidai ne a kanmu: Kã yi wa'azi kõ ba ka kasance daga mãsu wa'azi ba |