Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 158 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿فَأَخَذَهُمُ ٱلۡعَذَابُۚ إِنَّ فِي ذَٰلِكَ لَأٓيَةٗۖ وَمَا كَانَ أَكۡثَرُهُم مُّؤۡمِنِينَ ﴾
[الشعراء: 158]
﴿فأخذهم العذاب إن في ذلك لآية وما كان أكثرهم مؤمنين﴾ [الشعراء: 158]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka azaba ta kama su. Lalle ne a cikin wannan akwai aya, kuma mafi yawansu, ba su kasance masu imani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka azaba ta kama su. Lalle ne a cikin wannan akwai aya, kuma mafi yawansu, ba su kasance masu imani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka azãba ta kãma su. Lalle ne a cikin wannan akwai ãyã, kuma mafi yawansu, ba su kasance mãsu ĩmãni ba |