Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 206 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿ثُمَّ جَآءَهُم مَّا كَانُواْ يُوعَدُونَ ﴾
[الشعراء: 206]
﴿ثم جاءهم ما كانوا يوعدون﴾ [الشعراء: 206]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan abin da suka kasance ana yi musu wa'adi (da shi) ya je musu |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan abin da suka kasance ana yi musu wa'adi (da shi) ya je musu |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan abin da suka kasance anã yi musu wa'adi (da shi) ya jẽ musu |