Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 207 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿مَآ أَغۡنَىٰ عَنۡهُم مَّا كَانُواْ يُمَتَّعُونَ ﴾
[الشعراء: 207]
﴿ما أغنى عنهم ما كانوا يمتعون﴾ [الشعراء: 207]
Abubakar Mahmood Jummi Abin da suka kasance ana jishe su daɗin ba zai tunkuɗe azaba ba daga gare* su |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin da suka kasance ana jishe su daɗin ba zai tunkuɗe azaba ba daga gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Abin da suka kasance anã jĩshe su dãɗin bã zai tunkuɗe azãba ba daga gare su |