Quran with Hausa translation - Surah Ash-Shu‘ara’ ayat 221 - الشعراء - Page - Juz 19
﴿هَلۡ أُنَبِّئُكُمۡ عَلَىٰ مَن تَنَزَّلُ ٱلشَّيَٰطِينُ ﴾
[الشعراء: 221]
﴿هل أنبئكم على من تنـزل الشياطين﴾ [الشعراء: 221]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, (kuna so) in gaya* muku a kan wanda Shaiɗannu kan sauka |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, (kuna so) in gaya muku a kan wanda Shaiɗannu kan sauka |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, (kunã so) in gaya muku a kan wanda Shaiɗãnnu kan sauka |