Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 32 - القَصَص - Page - Juz 20
﴿ٱسۡلُكۡ يَدَكَ فِي جَيۡبِكَ تَخۡرُجۡ بَيۡضَآءَ مِنۡ غَيۡرِ سُوٓءٖ وَٱضۡمُمۡ إِلَيۡكَ جَنَاحَكَ مِنَ ٱلرَّهۡبِۖ فَذَٰنِكَ بُرۡهَٰنَانِ مِن رَّبِّكَ إِلَىٰ فِرۡعَوۡنَ وَمَلَإِيْهِۦٓۚ إِنَّهُمۡ كَانُواْ قَوۡمٗا فَٰسِقِينَ ﴾
[القَصَص: 32]
﴿اسلك يدك في جيبك تخرج بيضاء من غير سوء واضمم إليك جناحك﴾ [القَصَص: 32]
Abubakar Mahmoud Gumi Ka shigar da hannunka a cikin wuyan rigarka, ya fita fari, ba da wata cuta ba, kuma ka haɗa hannuwanka ga kafaɗunka, domin tsoro (ya gushe daga gare ka). To, waɗannan abubuwa dalilai biyu ne daga Ubangijinka zuwa ga Fir'auna da 'yan Majalisarsa. Lalle sun kasance mutane ne fasiƙai |