×

Kuma ka jẽfa sandarka." To, a lõkacin da ya gan ta, tanã 28:31 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Qasas ⮕ (28:31) ayat 31 in Hausa

28:31 Surah Al-Qasas ayat 31 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Qasas ayat 31 - القَصَص - Page - Juz 20

﴿وَأَنۡ أَلۡقِ عَصَاكَۚ فَلَمَّا رَءَاهَا تَهۡتَزُّ كَأَنَّهَا جَآنّٞ وَلَّىٰ مُدۡبِرٗا وَلَمۡ يُعَقِّبۡۚ يَٰمُوسَىٰٓ أَقۡبِلۡ وَلَا تَخَفۡۖ إِنَّكَ مِنَ ٱلۡأٓمِنِينَ ﴾
[القَصَص: 31]

Kuma ka jẽfa sandarka." To, a lõkacin da ya gan ta, tanã girgiza kamar ƙaramar macijiya, ya jũya yanã mai bãyar da bãya, bai kõma ba. "Ya Mũsã! Ka fuskanto, kuma kada ka ji tsõro lalle ne kanã daga waɗanda ke amintattu

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وأن ألق عصاك فلما رآها تهتز كأنها جان ولى مدبرا ولم يعقب, باللغة الهوسا

﴿وأن ألق عصاك فلما رآها تهتز كأنها جان ولى مدبرا ولم يعقب﴾ [القَصَص: 31]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma ka jefa sandarka." To, a lokacin da ya gan ta, tana girgiza kamar ƙaramar macijiya, ya juya yana mai bayar da baya, bai koma ba. "Ya Musa! Ka fuskanto, kuma kada ka ji tsoro lalle ne kana daga waɗanda ke amintattu
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ka jefa sandarka." To, a lokacin da ya gan ta, tana girgiza kamar ƙaramar macijiya, ya juya yana mai bayar da baya, bai koma ba. "Ya Musa! Ka fuskanto, kuma kada ka ji tsoro lalle ne kana daga waɗanda ke amintattu
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma ka jẽfa sandarka." To, a lõkacin da ya gan ta, tanã girgiza kamar ƙaramar macijiya, ya jũya yanã mai bãyar da bãya, bai kõma ba. "Ya Mũsã! Ka fuskanto, kuma kada ka ji tsõro lalle ne kanã daga waɗanda ke amintattu
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek