Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 11 - العَنكبُوت - Page - Juz 20
﴿وَلَيَعۡلَمَنَّ ٱللَّهُ ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَلَيَعۡلَمَنَّ ٱلۡمُنَٰفِقِينَ ﴾
[العَنكبُوت: 11]
﴿وليعلمن الله الذين آمنوا وليعلمن المنافقين﴾ [العَنكبُوت: 11]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle Allah na sanin waɗanda suka yi imani kuma lalle Yana sanin munafukai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle Allah na sanin waɗanda suka yi imani kuma lalle Yana sanin munfukai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle Allah na sanin waɗanda suka yi ĩmãni kuma lalle Yanã sanin munfukai |