×

Kuma daga cikin mutãne akwai mai cẽwa, 'Mun yi ĩmãni da Allah" 29:10 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-‘Ankabut ⮕ (29:10) ayat 10 in Hausa

29:10 Surah Al-‘Ankabut ayat 10 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-‘Ankabut ayat 10 - العَنكبُوت - Page - Juz 20

﴿وَمِنَ ٱلنَّاسِ مَن يَقُولُ ءَامَنَّا بِٱللَّهِ فَإِذَآ أُوذِيَ فِي ٱللَّهِ جَعَلَ فِتۡنَةَ ٱلنَّاسِ كَعَذَابِ ٱللَّهِۖ وَلَئِن جَآءَ نَصۡرٞ مِّن رَّبِّكَ لَيَقُولُنَّ إِنَّا كُنَّا مَعَكُمۡۚ أَوَلَيۡسَ ٱللَّهُ بِأَعۡلَمَ بِمَا فِي صُدُورِ ٱلۡعَٰلَمِينَ ﴾
[العَنكبُوت: 10]

Kuma daga cikin mutãne akwai mai cẽwa, 'Mun yi ĩmãni da Allah" sa'an nan idan aka cũce shi wajen aikin Allah, sai ya sanya fitinar mutãne kamar azãbar Allah kuma lalle idan taimakon Ubangijinka ya zo, haƙĩƙa, ya kan ce: "Lalle mũ mun kasance tãre da ku." shin, Allah bai zama Mafi sani ba ga abin da ke a cikin ƙirãzan halittun Sa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ومن الناس من يقول آمنا بالله فإذا أوذي في الله جعل فتنة, باللغة الهوسا

﴿ومن الناس من يقول آمنا بالله فإذا أوذي في الله جعل فتنة﴾ [العَنكبُوت: 10]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma daga cikin mutane akwai mai cewa, 'Mun yi imani da Allah" sa'an nan idan aka cuce shi wajen aikin Allah, sai ya sanya fitinar mutane kamar azabar Allah kuma lalle idan taimakon Ubangijinka ya zo, haƙiƙa, ya kan ce: "Lalle mu mun kasance tare da ku." shin, Allah bai zama Mafi sani ba ga abin da ke a cikin ƙirazan halittun Sa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma daga cikin mutane akwai mai cewa, 'Mun yi imani da Allah" sa'an nan idan aka cuce shi wajen aikin Allah, sai ya sanya fitinar mutane kamar azabar Allah kuma lalle idan taimakon Ubangijinka ya zo, haƙiƙa, ya kan ce: "Lalle mu mun kasance tare da ku." shin, Allah bai zama Mafi sani ba ga abin da ke a cikin ƙirazan halittunSa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma daga cikin mutãne akwai mai cẽwa, 'Mun yi ĩmãni da Allah" sa'an nan idan aka cũce shi wajen aikin Allah, sai ya sanya fitinar mutãne kamar azãbar Allah kuma lalle idan taimakon Ubangijinka ya zo, haƙĩƙa, ya kan ce: "Lalle mũ mun kasance tãre da ku." shin, Allah bai zama Mafi sani ba ga abin da ke a cikin ƙirãzan halittunSa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek