Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 124 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿إِذۡ تَقُولُ لِلۡمُؤۡمِنِينَ أَلَن يَكۡفِيَكُمۡ أَن يُمِدَّكُمۡ رَبُّكُم بِثَلَٰثَةِ ءَالَٰفٖ مِّنَ ٱلۡمَلَٰٓئِكَةِ مُنزَلِينَ ﴾ 
[آل عِمران: 124]
﴿إذ تقول للمؤمنين ألن يكفيكم أن يمدكم ربكم بثلاثة آلاف من الملائكة﴾ [آل عِمران: 124]
| Abubakar Mahmood Jummi A lokacin da kake cewa ga muminai, "Shin bai ishe ku ba, Ubangijinku Ya taimake ku da dubu uku daga mala'iku saukakku | 
| Abubakar Mahmoud Gumi A lokacin da kake cewa ga muminai, "Shin bai ishe ku ba, Ubangijinku Ya taimake ku da dubu uku daga mala'iku saukakku | 
| Abubakar Mahmoud Gumi A lõkacin da kake cẽwa ga mũminai, "Shin bai ishe ku ba, Ubangijinku Ya taimake ku da dubu uku daga malã'iku saukakku |