Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 126 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿وَمَا جَعَلَهُ ٱللَّهُ إِلَّا بُشۡرَىٰ لَكُمۡ وَلِتَطۡمَئِنَّ قُلُوبُكُم بِهِۦۗ وَمَا ٱلنَّصۡرُ إِلَّا مِنۡ عِندِ ٱللَّهِ ٱلۡعَزِيزِ ٱلۡحَكِيمِ ﴾
[آل عِمران: 126]
﴿وما جعله الله إلا بشرى لكم ولتطمئن قلوبكم به وما النصر إلا﴾ [آل عِمران: 126]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Allah bai sanya shi* ba, face domin bushara a gare ku, kuma domin zukatanku su natsu da shi. Taimako bai kasance ba face daga wurin Allah, Mabuwayi, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah bai sanya shi ba, face domin bushara a gare ku, kuma domin zukatanku su natsu da shi. Taimako bai kasance ba face daga wurin Allah, Mabuwayi, Mai hikima |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah bai sanya shi ba, fãce dõmin bushãra a gare ku, kuma dõmin zukãtanku su natsu da shi. Taimako bai kasance ba fãce daga wurin Allah, Mabuwãyi, Mai hikima |