Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 127 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿لِيَقۡطَعَ طَرَفٗا مِّنَ ٱلَّذِينَ كَفَرُوٓاْ أَوۡ يَكۡبِتَهُمۡ فَيَنقَلِبُواْ خَآئِبِينَ ﴾
[آل عِمران: 127]
﴿ليقطع طرفا من الذين كفروا أو يكبتهم فينقلبوا خائبين﴾ [آل عِمران: 127]
Abubakar Mahmood Jummi Domin Ya katse wani gefe daga waɗanda suka kafirta ko kuma Ya ƙasƙanta su, har su juya, suna masu ruɓushi |
Abubakar Mahmoud Gumi Domin Ya katse wani gefe daga waɗanda suka kafirta ko kuma Ya ƙasƙanta su, har su juya, suna masu ruɓushi |
Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin Ya katse wani gẽfe daga waɗanda suka kãfirta ko kuma Ya ƙasƙantã su, har su jũya, suna mãsu ruɓushi |