Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 131 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿وَٱتَّقُواْ ٱلنَّارَ ٱلَّتِيٓ أُعِدَّتۡ لِلۡكَٰفِرِينَ ﴾
[آل عِمران: 131]
﴿واتقوا النار التي أعدت للكافرين﴾ [آل عِمران: 131]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ku ji tsoron wuta wadda aka yi tattali domin kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku ji tsoron wuta wadda aka yi tattali domin kafirai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku ji tsõron wutã wadda aka yi tattali dõmin kãfirai |