Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 132 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿وَأَطِيعُواْ ٱللَّهَ وَٱلرَّسُولَ لَعَلَّكُمۡ تُرۡحَمُونَ ﴾ 
[آل عِمران: 132]
﴿وأطيعوا الله والرسول لعلكم ترحمون﴾ [آل عِمران: 132]
| Abubakar Mahmood Jummi Kuma ku yi ɗa'a ga Allah da ManzonSa, tsammaninku a yi muku rahama | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku yi ɗa'a ga Allah da ManzonSa, tsammaninku a yi muku rahama | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku yi ɗã'a ga Allah da ManzonSa, tsammaninku a yi muku rahama |