×

Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! Kada ku ci riba ninkininki, riɓanye, 3:130 Hausa translation

Quran infoHausaSurah al-‘Imran ⮕ (3:130) ayat 130 in Hausa

3:130 Surah al-‘Imran ayat 130 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 130 - آل عِمران - Page - Juz 4

﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ لَا تَأۡكُلُواْ ٱلرِّبَوٰٓاْ أَضۡعَٰفٗا مُّضَٰعَفَةٗۖ وَٱتَّقُواْ ٱللَّهَ لَعَلَّكُمۡ تُفۡلِحُونَ ﴾
[آل عِمران: 130]

Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! Kada ku ci riba ninkininki, riɓanye, kuma ku bi Allah da taƙawa, tsammãninku zã ku ci nasara

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ياأيها الذين آمنوا لا تأكلوا الربا أضعافا مضاعفة واتقوا الله لعلكم تفلحون, باللغة الهوسا

﴿ياأيها الذين آمنوا لا تأكلوا الربا أضعافا مضاعفة واتقوا الله لعلكم تفلحون﴾ [آل عِمران: 130]

Abubakar Mahmood Jummi
Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada ku ci riba ninkininki, riɓanye, kuma ku bi Allah da taƙawa, tsammaninku za ku ci nasara
Abubakar Mahmoud Gumi
Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada ku ci riba ninkininki, riɓanye, kuma ku bi Allah da taƙawa, tsammaninku za ku ci nasara
Abubakar Mahmoud Gumi
Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! Kada ku ci riba ninkininki, riɓanye, kuma ku bi Allah da taƙawa, tsammãninku zã ku ci nasara
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek