Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 150 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿بَلِ ٱللَّهُ مَوۡلَىٰكُمۡۖ وَهُوَ خَيۡرُ ٱلنَّٰصِرِينَ ﴾
[آل عِمران: 150]
﴿بل الله مولاكم وهو خير الناصرين﴾ [آل عِمران: 150]
| Abubakar Mahmood Jummi A'a, Allah ne Majiɓincinku kuma ShI ne Mafi alherin matai maka |
| Abubakar Mahmoud Gumi A'a, Allah ne Majiɓincinku kuma ShI ne Mafi alherin matai maka |
| Abubakar Mahmoud Gumi Ã'a, Allah ne Majiɓincinku kuma ShĨ ne Mafi alhẽrin matai maka |