Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 149 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُوٓاْ إِن تُطِيعُواْ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ يَرُدُّوكُمۡ عَلَىٰٓ أَعۡقَٰبِكُمۡ فَتَنقَلِبُواْ خَٰسِرِينَ ﴾
[آل عِمران: 149]
﴿ياأيها الذين آمنوا إن تطيعوا الذين كفروا يردوكم على أعقابكم فتنقلبوا خاسرين﴾ [آل عِمران: 149]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Idan kun yi ɗa'aga waɗanda suka kafirta za su mayar da ku a kan dugaduganku, har ku juya kuna masu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Idan kun yi ɗa'aga waɗanda suka kafirta za su mayar da ku a kan dugaduganku, har ku juya kuna masu hasara |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã ku waɗanda suka yi ĩmãni! Idan kun yi ɗa'aga waɗanda suka kãfirta zã su mayar da ku a kan dugãduganku, har ku jũya kunã mãsu hasãra |