Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 151 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿سَنُلۡقِي فِي قُلُوبِ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ ٱلرُّعۡبَ بِمَآ أَشۡرَكُواْ بِٱللَّهِ مَا لَمۡ يُنَزِّلۡ بِهِۦ سُلۡطَٰنٗاۖ وَمَأۡوَىٰهُمُ ٱلنَّارُۖ وَبِئۡسَ مَثۡوَى ٱلظَّٰلِمِينَ ﴾
[آل عِمران: 151]
﴿سنلقي في قلوب الذين كفروا الرعب بما أشركوا بالله ما لم ينـزل﴾ [آل عِمران: 151]
Abubakar Mahmood Jummi Za Mu jefa tsoro a cikin zukatan waɗanda suka kafirta saboda shirkin da suka yi da Allah game da abin da bai saukar da wani dalili ba game da shi. Kuma makomarsu wuta ce, kuma tir da mazaunin azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Za Mu jefa tsoro a cikin zukatan waɗanda suka kafirta saboda shirkin da suka yi da Allah game da abin da bai saukar da wani dalili ba game da shi. Kuma makomarsu wuta ce, kuma tir da mazaunin azzalumai |
Abubakar Mahmoud Gumi Zã Mu jẽfa tsõro a cikin zukãtan waɗanda suka kãfirta sabõda shirkin da suka yi da Allah gãme da abin da bai saukar da wani dalili ba game da shi. Kuma makõmarsu wuta ce, kuma tir da mazaunin azzãlumai |