Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 162 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿أَفَمَنِ ٱتَّبَعَ رِضۡوَٰنَ ٱللَّهِ كَمَنۢ بَآءَ بِسَخَطٖ مِّنَ ٱللَّهِ وَمَأۡوَىٰهُ جَهَنَّمُۖ وَبِئۡسَ ٱلۡمَصِيرُ ﴾
[آل عِمران: 162]
﴿أفمن اتبع رضوان الله كمن باء بسخط من الله ومأواه جهنم وبئس﴾ [آل عِمران: 162]
Abubakar Mahmood Jummi Shin fa, wanda ya bibiyi yardar Allah, yana zama kamar wanda ya koma da fushi daga Allah kuma makomarsa Jahannama ce? Kuma tir da makoma ita |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin fa, wanda ya bibiyi yardar Allah, yana zama kamar wanda ya koma da fushi daga Allah kuma makomarsa Jahannama ce? Kuma tir da makoma ita |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin fa, wanda ya bĩbiyi yardar Allah, yana zama kamar wanda ya kõma da fushi daga Allah kuma makomarsa Jahannama ce? Kuma tir da makõma ita |