Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 161 - آل عِمران - Page - Juz 4
﴿وَمَا كَانَ لِنَبِيٍّ أَن يَغُلَّۚ وَمَن يَغۡلُلۡ يَأۡتِ بِمَا غَلَّ يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِۚ ثُمَّ تُوَفَّىٰ كُلُّ نَفۡسٖ مَّا كَسَبَتۡ وَهُمۡ لَا يُظۡلَمُونَ ﴾
[آل عِمران: 161]
﴿وما كان لنبي أن يغل ومن يغلل يأت بما غل يوم القيامة﴾ [آل عِمران: 161]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba ya yiwuwa ga wani annabi ya ci gululu.* Wanda ya ci gululu zai je da abin da ya ci na gululun, a Ranar ¡iyama. Sa'an nan a cika wa kowane rai sakamakon abin da ya tsirfanta. Kuma su, ba za a zalunce su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba ya yiwuwa ga wani annabi ya ci gululu. Wanda ya ci gululu zai je da abin da ya ci na gululun, a Ranar ¡iyama. Sa'an nan a cika wa kowane rai sakamakon abin da ya tsirfanta. Kuma su, ba za a zalunce su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bã ya yiwuwa ga wani annabi ya ci gulũlu. Wanda ya ci gulũlu zai je da abin da ya ci na gulũlun, a Rãnar ¡iyama. Sa'an nan a cika wa kõwane rai sakamakon abin da ya tsirfanta. Kuma sũ, bã zã a zãlunce su ba |