Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 60 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿ٱلۡحَقُّ مِن رَّبِّكَ فَلَا تَكُن مِّنَ ٱلۡمُمۡتَرِينَ ﴾ 
[آل عِمران: 60]
﴿الحق من ربك فلا تكن من الممترين﴾ [آل عِمران: 60]
| Abubakar Mahmood Jummi Gaskiya daga Ubangijinka take saboda haka kada ka kasance daga masu shakka  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Gaskiya daga Ubangijinka take saboda haka kada ka kasance daga masu shakka  | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Gaskiya daga Ubangijinka take sabõda haka kada ka kasance daga mãsu shakka  |