Quran with Hausa translation - Surah al-‘Imran ayat 59 - آل عِمران - Page - Juz 3
﴿إِنَّ مَثَلَ عِيسَىٰ عِندَ ٱللَّهِ كَمَثَلِ ءَادَمَۖ خَلَقَهُۥ مِن تُرَابٖ ثُمَّ قَالَ لَهُۥ كُن فَيَكُونُ ﴾
[آل عِمران: 59]
﴿إن مثل عيسى عند الله كمثل آدم خلقه من تراب ثم قال﴾ [آل عِمران: 59]
Abubakar Mahmood Jummi Lalle ne misalin Isa a wurin Allah kamar misalin Adama ne, (Allah) Ya halitta shi daga turɓaya, sa'an nan kuma Ya ce masa: "Ka kasance: "Sai yana kasancewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne misalin Isa a wurin Allah kamar misalin Adama ne, (Allah) Ya halitta shi daga turɓaya, sa'an nan kuma Ya ce masa: "Ka kasance: "Sai yana kasancewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Lalle ne misãlin Ĩsã a wurin Allah kamar misãlin Ãdama ne, (Allah) Yã halitta shi daga turɓãya, sa'an nan kuma Ya ce masa: "Ka kasance: "Sai yana kasancewa |