Quran with Hausa translation - Surah Saba’ ayat 16 - سَبإ - Page - Juz 22
﴿فَأَعۡرَضُواْ فَأَرۡسَلۡنَا عَلَيۡهِمۡ سَيۡلَ ٱلۡعَرِمِ وَبَدَّلۡنَٰهُم بِجَنَّتَيۡهِمۡ جَنَّتَيۡنِ ذَوَاتَيۡ أُكُلٍ خَمۡطٖ وَأَثۡلٖ وَشَيۡءٖ مِّن سِدۡرٖ قَلِيلٖ ﴾
[سَبإ: 16]
﴿فأعرضوا فأرسلنا عليهم سيل العرم وبدلناهم بجنتيهم جنتين ذواتي أكل خمط وأثل﴾ [سَبإ: 16]
Abubakar Mahmood Jummi Sai suka bijire saboda haka Muka saki Malalin Arimi (dam) a kansu, kuma Muka musanya musu gonakinsu biyu da waɗansu gonaki biyu masu 'ya'yan itace kaɗan: talakiya da goriba da wani abu na magarya kaɗan |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai suka bijire saboda haka Muka saki Malalin Arimi (dam) a kansu, kuma Muka musanya musu gonakinsu biyu da waɗansu gonaki biyu masu 'ya'yan itace kaɗan: talakiya da goriba da wani abu na magarya kaɗan |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai suka bijire sabõda haka Muka saki Mãlãlin Arimi (dam) a kansu, kuma Muka musanya musu gõnakinsu biyu da waɗansu gõnaki biyu mãsu 'ya'yan itãce kaɗan: talãkiya da gõriba da wani abu na magarya kaɗan |