Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 13 - يسٓ - Page - Juz 22
﴿وَٱضۡرِبۡ لَهُم مَّثَلًا أَصۡحَٰبَ ٱلۡقَرۡيَةِ إِذۡ جَآءَهَا ٱلۡمُرۡسَلُونَ ﴾
[يسٓ: 13]
﴿واضرب لهم مثلا أصحاب القرية إذ جاءها المرسلون﴾ [يسٓ: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ka buga musu misali: Waɗansu ma'abuta alƙarya, a lokacin da Manzanni* suka je mata |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka buga musu misali: Waɗansu ma'abuta alƙarya, a lokacin da Manzanni suka je mata |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ka buga musu misãli: Waɗansu ma'abũta alƙarya, a lõkacin da Manzanni suka jẽ mata |