Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 72 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿وَذَلَّلۡنَٰهَا لَهُمۡ فَمِنۡهَا رَكُوبُهُمۡ وَمِنۡهَا يَأۡكُلُونَ ﴾
[يسٓ: 72]
﴿وذللناها لهم فمنها ركوبهم ومنها يأكلون﴾ [يسٓ: 72]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Muka hore su, saboda su, saboda haka daga gare su abin hawansu yake, kuma daga gare su suke ci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka hore su, saboda su, saboda haka daga gare su abin hawansu yake, kuma daga gare su suke ci |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Muka hõre su, sabõda su, sabõda haka daga gare su abin hawansu yake, kuma daga gare su suke ci |