Quran with Hausa translation - Surah Ya-Sin ayat 71 - يسٓ - Page - Juz 23
﴿أَوَلَمۡ يَرَوۡاْ أَنَّا خَلَقۡنَا لَهُم مِّمَّا عَمِلَتۡ أَيۡدِينَآ أَنۡعَٰمٗا فَهُمۡ لَهَا مَٰلِكُونَ ﴾
[يسٓ: 71]
﴿أو لم يروا أنا خلقنا لهم مما عملت أيدينا أنعاما فهم لها﴾ [يسٓ: 71]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ba su gani ba (cewa) lalle Mun halitta musu dabbobi daga abin da HannayenMu suka aikata, sai suna mallakar su |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba su gani ba (cewa) lalle Mun halitta musu dabbobi daga abin da HannayenMu suka aikata, sai suna mallakar su |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba su gani ba (cẽwa) lalle Mun halitta musu dabbõbi daga abin da HannayenMu suka aikata, sai sunã mallakar su |