Quran with Hausa translation - Surah As-saffat ayat 62 - الصَّافَات - Page - Juz 23
﴿أَذَٰلِكَ خَيۡرٞ نُّزُلًا أَمۡ شَجَرَةُ ٱلزَّقُّومِ ﴾
[الصَّافَات: 62]
﴿أذلك خير نـزلا أم شجرة الزقوم﴾ [الصَّافَات: 62]
Abubakar Mahmood Jummi Shin wancan shi ne mafi zama alheri ga liyafa ko itaciyar zaƙƙum |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin wancan shi ne mafi zama alheri ga liyafa ko itaciyar zaƙƙum |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin wancan shĩ ne mafi zama alhẽri ga liyafa kõ itãciyar zaƙƙũm |