Quran with Hausa translation - Surah As-saffat ayat 61 - الصَّافَات - Page - Juz 23
﴿لِمِثۡلِ هَٰذَا فَلۡيَعۡمَلِ ٱلۡعَٰمِلُونَ ﴾
[الصَّافَات: 61]
﴿لمثل هذا فليعمل العاملون﴾ [الصَّافَات: 61]
| Abubakar Mahmood Jummi Saboda irin wannan, sai masu aiki su yi ta aikatawa |
| Abubakar Mahmoud Gumi Saboda irin wannan, sai masu aiki su yi ta aikatawa |
| Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda irin wannan, sai mãsu aiki su yi ta aikatãwa |