Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 53 - صٓ - Page - Juz 23
﴿هَٰذَا مَا تُوعَدُونَ لِيَوۡمِ ٱلۡحِسَابِ ﴾ 
[صٓ: 53]
﴿هذا ما توعدون ليوم الحساب﴾ [صٓ: 53]
| Abubakar Mahmood Jummi Wannan shi ne abin da ake yi muku wa'adi ga ranar hisabi | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Wannan shi ne abin da ake yi muku wa'adi ga ranar hisabi | 
| Abubakar Mahmoud Gumi Wannan shĩ ne abin da ake yi muku wa'adi ga rãnar hisãbi |