Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 52 - صٓ - Page - Juz 23
﴿۞ وَعِندَهُمۡ قَٰصِرَٰتُ ٱلطَّرۡفِ أَتۡرَابٌ ﴾
[صٓ: 52]
﴿وعندهم قاصرات الطرف أتراب﴾ [صٓ: 52]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma a wurinsu akwai matan aure masu gajarta ganinsu ga mazansu, tsarar juna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a wurinsu akwai matan aure masu gajarta ganinsu ga mazansu, tsarar juna |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma a wurinsu akwai mãtan aure mãsu gajarta ganinsu ga mazansu, tsãrar jũna |