Quran with Hausa translation - Surah sad ayat 66 - صٓ - Page - Juz 23
﴿رَبُّ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ وَمَا بَيۡنَهُمَا ٱلۡعَزِيزُ ٱلۡغَفَّٰرُ ﴾
[صٓ: 66]
﴿رب السموات والأرض وما بينهما العزيز الغفار﴾ [صٓ: 66]
Abubakar Mahmood Jummi Ubangijin sammai da ƙasa da abin da ke a tsakaninsu Mabuwayi, Mai gafara |
Abubakar Mahmoud Gumi Ubangijin sammai da ƙasa da abin da ke a tsakaninsu Mabuwayi, Mai gafara |
Abubakar Mahmoud Gumi Ubangijin sammai da ƙasã da abin da ke a tsakãninsu Mabuwãyi, Mai gãfara |