Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 55 - الزُّمَر - Page - Juz 24
﴿وَٱتَّبِعُوٓاْ أَحۡسَنَ مَآ أُنزِلَ إِلَيۡكُم مِّن رَّبِّكُم مِّن قَبۡلِ أَن يَأۡتِيَكُمُ ٱلۡعَذَابُ بَغۡتَةٗ وَأَنتُمۡ لَا تَشۡعُرُونَ ﴾
[الزُّمَر: 55]
﴿واتبعوا أحسن ما أنـزل إليكم من ربكم من قبل أن يأتيكم العذاب﴾ [الزُّمَر: 55]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ku bi mafi kyaun abin da aka saukar zuwa gare ku daga Ubangijinku, a gabanin azaba ta zo muku, bisa auke, kuma ku ba ku sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku bi mafi kyaun abin da aka saukar zuwa gare ku daga Ubangijinku, a gabanin azaba ta zo muku, bisa auke, kuma ku ba ku sani ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ku bi mafi kyaun abin da aka saukar zuwa gare ku daga Ubangijinku, a gabãnin azãba ta zo muku, bisa auke, kuma kũ ba ku sani ba |