Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 56 - الزُّمَر - Page - Juz 24
﴿أَن تَقُولَ نَفۡسٞ يَٰحَسۡرَتَىٰ عَلَىٰ مَا فَرَّطتُ فِي جَنۢبِ ٱللَّهِ وَإِن كُنتُ لَمِنَ ٱلسَّٰخِرِينَ ﴾
[الزُّمَر: 56]
﴿أن تقول نفس ياحسرتا على ما فرطت في جنب الله وإن كنت﴾ [الزُّمَر: 56]
Abubakar Mahmood Jummi Kada wani rai ya ce: 'Ya nadamata a kan abin da na yi sakaci a cikin sashen Allah' kuma lalle na kasance, haƙiƙa, daga masu izgili |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada wani rai ya ce: 'Ya nadamata a kan abin da na yi sakaci a cikin sashen Allah' kuma lalle na kasance, haƙiƙa, daga masu izgili |
Abubakar Mahmoud Gumi Kada wani rai ya ce: 'Yã nadãmãta a kan abin da na yi sakaci a cikin sãshen Allah' kuma lalle na kasance, haƙĩƙa, daga mãsu izgili |