Quran with Hausa translation - Surah Az-Zumar ayat 66 - الزُّمَر - Page - Juz 24
﴿بَلِ ٱللَّهَ فَٱعۡبُدۡ وَكُن مِّنَ ٱلشَّٰكِرِينَ ﴾
[الزُّمَر: 66]
﴿بل الله فاعبد وكن من الشاكرين﴾ [الزُّمَر: 66]
Abubakar Mahmood Jummi A'aha! Ka bauta wa Allah kaɗai, kuma ka kasance daga masu godiya |
Abubakar Mahmoud Gumi A'aha! Ka bauta wa Allah kaɗai, kuma ka kasance daga masu godiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Ã'aha! Ka bauta wa Allah kaɗai, kuma ka kasance daga mãsu gõdiya |